Min menu

Pages

Application mai na musulmi mai kamada TikTok

 

 Application mai na musulmi mai kamada TikTokAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?


Yau wani application muka zo muku dashi na musulmi mai matukar kyau kuma mai kama da TikTok saidai shi ba rawa ko waka ake dorawa ko yi ba.


Ana dora abubuwa ne da suka danganci musulunci kamar karatu, tarihi da kuma fadakarwa.


Wannan application din shi yafi dacewa da musulmi su dauko shi domin zasu koyi abubuwa kuma baza su bata lokacinsu a banza ba.


Zaku iya yin bidiyo kamar na TikTok ku dora a ciki, saidai amma ba rawa da waka ba sai karatu da dai sauran abubuwa.


Takanas an bude wannan App dinne domin musulmi da kuma jawo hankalinsu.

Na tabbatar wannan App din zai burgeku sosai.


Dan haka duk wanda yake son dauko wannan App din ya duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin saukarwa.


                           Danna nan 


                         Danna nan 

Comments