Min menu

Pages

Yadda zaku mayar da cikin wayarku kamar computer

 

 Yadda zaku mayar da cikin wayarku kamar computerAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu a yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application babba wanda zai baku dama ku mayar da cikin wayarku ta koma tamkar cikin computer.


Akwai kayartarwa sosai idan kuka mallaki wannan App din domin cikin wayarku zai zamto tamkar cikin computer.

Sannan zaku iya sanya photuna masu motsi da ado tare da daukar hankali.


Zaku iya kulle duk App din da kuke so ko kuma ku tsayar dashi.


Sannan akwai wasu tsare tsare wanda zaku iya karawa cikin wannan App din.


Tsarin wannan App din zai zamar da wayarku tamkar kuna amfani da computer ne.


Hakika wannan App din zai matukar birgeku sosai kuma zaku ji dadin amfani dashi.


Dan haka duk mai bukatar dauko wannan App din ya duba kasa gurinda aka rubuta danna nan


                        Danna nan

Comments