Min menu

Pages

Yadda zakuyi rubutu mai style a WhatsApp

 Yadda zakuyi rubutu mai style a WhatsApp
Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?


A yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application wanda zai baku damar canjawa rubutun ku salo da kawatarwa a WhatsApp dama sauransu.


Nasan da yawa daga cikin mutane suna son ganin sunyi rubutu mai style wanda zai birge kowa.


Wannan yasa muka kawo muku wannan App din domin munsan zai matukar birgeku daga zarar kun sauko dashi akan wayoyinku.


Banda canja salon rubutu da zaku iya yi da wannan App din zaku iya yin wasu abubuwa dashi.


Dan haka duk wanda yake son dauko wannan App din ya duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin saukarwa.


                         Danna nan 

Comments