Min menu

Pages

Application da zai baka damar boye sirrin lambar ka

 


Assalamu alaikum barkan mu da safiya ko nace Hantsi😃. Ya gari da al'amura da fatan komai lafiya duk da de nasani a halin yanzu sai addua kasar tamu.

 Yau cikin ikon mai kowa da komai ( S W T) Na kawo mana wani application da zai baka damar boye number waya batare da kana wani chanja suna ba sabod amasu yi maka bincike a wayar ka. 

Da yawa wasu lokutan mukanji tsoron ajje (save) wata number a wayar mu domin gudun kada a gane wa yake kiran mu ko kuma ace number waye wannan. Musamman ma'aurata. Zakaga ana zirgin juna na wata number da kuk ajje a wayoyin ku. Ko wani abokin ku wanda yake son daukar wata number a wayar ka. Duk da irin wadannan misalan.

To shi amfanin wannan application din zai baka damar boye number acikin wayar ka koda za'a gama bincike baza'a ganta ba. Har sai kai idan zaka amfani da ita zakaje application din sai ka bude ta. Wannan maganar da nake muku fa koda a whatsapp baza a ga number ba.

 Zan ajje muku link din videon da muku na application domin mallakar sa sannan da ganin cikakken bayanin sa saboda tuntuni na dorawa cikakken videon a youtube.

 Idan kukaga download sai ku taba ku sauke app din. Sannan idan kuka ga Video sai ku taba domin ganin cikakken video. Ga sun nan a kasa

👇👇👇👇👇👇

Download

Video

Comments