Min menu

Pages

Yadda zaku gyara cikin wayarku tayi kyau sosai...

 

 Yadda zaku gyara cikin wayarku tayi kyau sosai...Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu..Yau ma ga wani application daya birgemu bamu sani ba ko zai birgeku kuma..

• Na farko yana gyara fuskar waya tayi kyau cikinta zai kasance yana daukar hankali.• Na biyu akwai gurin da mutum zai duba yanayin kasa da kuma location


• Na uku mutum zai iya kulle duk Apps din cikin wayarsa babu mai iya shiga sai shi kadai.


• Na hudu mutum zai iya boye komai nasa musamman folders din cikin wayar saboda masu bincike..


Akwai abubuwa sosai da zasu birgeku.

Ku danna kasa domin saukar da apps din


                         Danna nan

Comments