Min menu

Pages

Wannan application din zai lissafa maka abu komai yawansa

 

 Wannan application din zai lissafa maka abu komai yawansa Assalamu Alaikum,

 En uwa barkanmu da wannan lokacin, ya kuke ya kuma hakurin kasancewa tare damu.

Shirin namu nayau mun kawo muku wani application mai kyau daza ku iya lissafa kayanku komai yawansa.

Aikin wannan application din shine misali kai birkila ne zaka iya amfani da wannan application din wajen lissafa adadin yawan bulo, falanki, logs, pipes da sauransu.

Haka zalika ana amfani da wannan application din a masana’antu da dama storekeepers, constructors da  merchandisers.

Ya wannan application yake aiki?

Sunan wannan application “count This” yana akan Play Store ko kuma ka duba kasa inda aka rubuta download domin dauko shi.

Da zarar ka dauko application din saika zabi abinda kake son lissafawa, kamar kwai, tumatir misali kenan, kawai zaka dauki hoton abubuwan da kyamarar cikin application din shi kuma zai lissafa maka su nan take.

Sannan zaka iya:

— lissafa abubuwa iri daya cikin kankanin loakci.

— zaka iya saving din sakamakon lissafinka koda zaka nema daga baya.

— zaka iya converting din sakamakonka zuwa PDF ko JPEG.

— za kuma ka iya gyara sakamakonka da kanka ta yanda zaka kawata abunka.

Kawai ka dauko application din domin samun sauki a harkar kasuwancinka, aikinka da sauran abubuwa.

                      


                         Danna nanMun gode. 

Comments