Min menu

Pages

Idan wayarku ta fadi ga yadda za kuyi

Idan wayarku ta fadi ga yadda za kuyiAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu a yau cikin shirin namu munzo muku ne da wasu abubuwa guda biyu da muka tabbatar zasu birgeku.

Shine wasu abubuwa da za kuyi idan wayarku ta fadi.


Abu na farko shine yadda zaku gano IMEI number din wayarku, sauda yawa mutane suna sayen waya amma babu kwali hakan yana sa su rasa IMEI din, to dan haka ga hanyar da zaku bi wajen dubawa domin yana da matukar amfani koda an sace muku wayarku.

*#06#


Wannan shine code din dubawar, sannan amfaninsa koda an sace muku waya ko ta fadi zaku iya zuwa Police station ayi muku tracking din wayar taku.


Sai kuma na biyun dake kasa, wasu application ne na wayar android da kuma na masu wayar iphone, duk lokacinda akai rashin dace aka sace muku waya ko ta fadi kafin ayi tracking din wayar zaku iya amfani dashi wajen goge duk wasu abubuwa da baku so a dauka a cikin wayar taku, sannan za'a nuna muku location din da wayar taku take.


Dan haka ga Apps dinnan guda biyu a kasa na android da kuma na iphone 


Na wayar android

👉👉 Danna nan 


Na wayar Iphone

👉👉 Danna nan 

Comments