Min menu

Pages

Wani matashi ya kirkiri wasu Apps masu abin mamaki
Wani matashi dan shekara 17 mai suna Abdulmuiz Sunusi Iguda dake jihar Kano yayi abin a yaba, ya kirkiri wasu Apps na waya guda uku masu matukar amfani garemu da kasarmu.

Apps din daya kirkira sune

1- Learn KIVY -  App ne da yake koyar da coding

2- Advertise It - Shi kuma App ne akan Marketing

3- VIP Show - Social networking app

Yanzu haka duka suna kan play store ku garzaya ku sauke su domin koyan abubuwa.


Ku duba kasa domin saukar da apps din na daya dana uku 


                         Danna nan 


                        Danna nan 

Comments