Min menu

Pages

Daga yanzu babu wani mai private number da zai sake kiranku

 Daga yanzu babu wani mai private number da zai sake kirankuAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damuHaƙiƙa muna matukar jin dadin yadda kuke kasancewa tare damu a koda yaushe muna godiya sosai da sosai.Yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application wanda zai birgeku sosai kuma zaku karu dashi.


Sauda yawa mutane suna boye number wayarsu sannan su kiraku, wasu su zage ku bayan sun kira wayar taku saboda sun san babu yadda za ayi ku gane su.


Wasu ma ba iya zagi ba suna amfani da boyayiyar number domin su tsoratar da mutane ko su kulla fada ko gaba tsakanin ku.To dan haka muka zo muku da wannan application din wanda zai baku dama ku kulle kiran duk wani mai boyayiyar number, ta inda koda ya kiraku to kiran bazai shigo wayarku ba.Bayan haka wannan App din yana da wasu amfani wanda idan kuka saukar dashi zaku fahimci hakan.


Dan haka ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin saukarwa.


                            Danna nan 

Comments