Min menu

Pages

Yadda zaku canja muryarku zuwa ta mata ko kuma wani abu

  
Assalamu alaikum barkan mu da sake kancewa yan'uwa yau darasin mu akan wani app ne wanda zai baka damar chanja sauti ko nace murya kowace kala. Abinda yasa nace kowace kala saboda akwai waka ko voice ko message voice inde abin akwai sauti to zaka iya chanja shi zuwa na yarinya ko na babba ko na robot ya danganta da wani kala kake so.

 Zan ajje muku link din app din a chan kasa saboda haka sai ku dubu zaku ga na rubuta download.

Shine zaka sauke app din a wayar ka.

DOWNLOAD

Comments