Min menu

Pages

Duk wani musulmi kuma wanda yake jin hausa ya kamata ya mallaki wannan

 

 Duk wani musulmi kuma wanda yake jin hausa ya kamata ya mallaki wannanAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?


A yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application mai matukar kyau daya kamata kowanne musulmi ya mallaka.


Application ne da yake kawo kowacce addu'a da musulmi ya kamata yana yinsu.


Wannan littafin yana koyar da addu'o'i ingantattu, daya kamata mu sansu.


Wani abin birgewa wannan App din duk wata addu'a to an fassara ta da yaren hausa domin idan mutum ya karanta ya fahimci abinda take nufi.


Wannan App din wani dan uwanmu ne musulmi kuma bahaushe ya kirkire shi domin saukakawa masu bukata.


Duk wata addu'a zaku sameta cikin wannan application din.


Domin saukar da wannan App din ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin sauke wannan App din


                             Danna nan

Comments