Min menu

Pages

Daga yau an daina kwace muku account dinku

 

 Daga yau an daina kwace muku account dinku Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu.


Haƙiƙa muna matukar jin dadin yadda kuke kasancewa tare damu a koda yaushe kuma muna godiya sosai da sosai.


A kusan kullum muna samun maganganun mutane cewar an kwace musu Gmail dinsu ko kuma wani account dinsu kamar Facebook ko WhatsApp da dai sauransu.


Wannan yasa muka zo muku da wani application wanda zai baku damar sanyawa dukkan account dinku tsaro ta yadda babu wani daya isa yayi muku kutse ko ya samu damar kwace muku account din.


Wannan App din zai baku damar da zaku sanya tsaro sosai a cikin duk wani account dinku da kuke son bashi tsaro.


Ta inda duk wani da yai niyyar shiga account din naku za'a tura muku sako sai kun amince tukunna.


Nasan wannan application din zai matukar birgeku sosai dan haka ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin saukarwa


                          Danna nan 

Comments