Min menu

Pages

Daga yau kun daina amfani da GB WHATSAPP idan kuka san wannan

 

 Daga yau kun daina amfani da GB WHATSAPP idan kuka mallaki wannan App dinMutane da yawa suna son daina amfani da GB WHATSAPP saboda sun fahimta ana iya daukar bayanan mutum ta cikinsa to saidai yana da dadin amfani kuma yana da wasu abubuwa wanda yafi WhatsApp na asali, wannan yasa mutane suke taking risk suke amfani da GB WHATSAPP din.


Nasan idan mutane suka samu wata hanyar da zasu samu WhatsApp din da yake amfani irin na GB WHATSAPP to shi zasu dauka musamman idan yana da tsaro kuma ba'a daukar bayanan mutum kamar na GB WHATSAPP.


Ganin haka yasa mukai bincike muka kawo muku wani sabon application wanda yake aiki irin na GB WHATSAPP kuma abin mamaki shi wannan App din yana da kyau kuma yana da tsaro sannan ba'a satar bayanai dashi, haka kuma a cikin play store yake.


Wannan App din shima yana nuna duk wani da ya hau online tare da alamar yahau, sannan idan mutum baya online zai sanar ta hanyar nunawa, da kuma lokacinda mutum ya dauka bai hau online ba ko kuma ya sauka.


Sannan akwai abubuwa na birgewa sosai cikin wannan App din wanda yazo daidai dana GB WHATSAPP ko kuma muce yafi shi ma.


Zaku iya daukar wannan App din idan kun duba kasa gurinda muka rubuta danna nan.


                           Danna nan 


Mun tabbata zai birgeku sosai insha Allah.Comments