Min menu

Pages

Yadda zaku kama barawon wayarku

 Yadda zaku kama barawon wayarku 
Daga zarar barawo ya taba wayarku zata fara jiniya tana kara kamar motar da aka sawa security..


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin kuma sannunmu da sake saduwa daku a wannan sabon shirin, a yau zamuyi bayani ne akan wani  Application mai abin mamaki kuma Mai matukar amfani garemu baki daya.


 Shin menene wannan App?


A cigaba da kawo maku bayanai akan muhimman Application a wannan gidan to yau ma gashi munzo muku da wani Application wanda mun jima muna nemansa domin yin amfani dashi

           Menene aikin App din?

 Aikin wannan App din shine a wasu lokutan mukan shiga cikin taron mutane ko kuma wajan daurin Aure ko Buki ko suna ko kuma makamancin wannan sannan tare da wayoyinmu a cikin aljihu ko cikin jaka, wanda kididdiga ta nuna a irin wannan wurare aka fiya sace wayoyin mutane domin su kansu barayi sunfi shiga irin wannan gurin domin yin gaba da kayan mutane, dan haka ne muka zo muku da hanyar da zaku kare kanku daga wadannan miyagun mutane ta hanyar yin amfani da wannan Application din ta yanda idan ka saka wannan App din a wayarka da zaran barawo ya dauka tana futa daga Aljihunka wayar zata fara kara sosai ta yanda zata jawo hankalin ka kai mammalakin wayar.. hakika wannan App din yana da wasu abubuwa da zasu kara baka dama ka tsare wayarka, lokaci baze barmu muyi maku cikakken bayani ba don haka idan ka dakko zakaga ragowar abubuwan da wannan App din yake


      Abun burgewa da wannan App din:

• Yana da tsaro

• Sahihin application ne

•A Play store yake

• Bashi da nauyi


Sunan wannan app din pocket sense - theft alarm app

Dan haka zaku iya saukar da apps din a kasa gurin download

                         1   Download 

2 Ga daya kalar Download 

                        3 Download 

Comments