Min menu

Pages

Hanya mai sauki da zaku dauko bidiyo a TikTok ba tare da watermark ya bayyana ba.

 Hanya mai sauki da zaku dauko bidiyo a TikTok ba tare da watermark ya bayyana ba.Wasu suna damuwa duk lokacinda suka dauko bidiyo a TikTok kuma suka ga wanna watermark din ya bayyana na sunan wanda ya dora bidiyon, wannan yasa wasu basa ko son dauko bidiyo a TikTok kuma suyi amfani dashi.


To yau munzo muku da wata hanya mai sauki wacce zaku dauko duk bidiyon da kuke so a TikTok ba tare da wannan watermark din ya bayyana ba.

Da farko ku dauko wannan App din da zamu ajiye muku a kasa gurinda muka rubuta danna nan

                           Danna nan

Da farko idan kunga bidiyon da kuke so ku dauko kai tsaye zaku danna gurin share a TikTok din zai nuna muku Link na bidiyon sai kuyi copy din Link din.


Sannan  sai kuje kan wannan App din da kuka saukar kuyi paste din Link din sannan ku danna download kai tsaye zaku dauko bidiyon kuma bazai zo da watermark din ba.


Mun gode.

Comments