Min menu

Pages

Application din da zai baka damar sanin duk number data kiraka ko a boye take..

 Application din da zai baka damar sanin duk number data kiraka ko a boye take..



Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke


Yau munzo muku ne da bayanin wani application mai matukar kyau da daukar hankali wanda zai baku damar sanin duk number data kiraku tare da bayanin mai number.


Ina nufin idan kuka dora wannan App din a wayarku to duk wani daya kiraku za kuga sunansa da sunan mahaifi.


Baya da haka duk wani social media da mutum yake yi App din zai nuna muku da kuma sunan da yake amfani..


Hakika wannan App din zai matukar birgeku dan haka ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin sauke wannan App din


                          Danna nan 

Comments