Min menu

Pages

Yadda zaki hana kiran wani ya shigo wayarki lokacinda kike waya da wani...

 Yadda zaki hana kiran wani ya shigo wayarki lokacinda kike waya da wani...Assalamu alaikum ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu? A yau cikin shirin namu muna tafe muku ne da wata hanya na yadda budurwa zata hana kiran kowa ya shigo wayarta lokacin da suke waya da wani...


Ko kuma yadda saurayi zai hana kiran kowa ya shigo wayarsa lokacin da suke waya da wasu...


Dalilina na kawo wannan hanyar kuwa shine saboda yadda muke fuskantar matsala ko damuwa lokacinda muka kira wata wacce muke so ko muke soyayya muka ji tana waya, ko kuma ta kira wayarmu taji muna waya.


Ana kaiwa ruwa rana sosai domin idan saurayi ne ya kira yaji budurwarsa tana waya musamman ta dau dogon lokaci to ranar fa ba zama lafiya, domin zai dinga tambayar dawa take waya da sauransu.


To haka idan ita ce ma ta kira taji saurayin yana waya zata damu sosai.


To yau shine yasa muka zo da wani code wanda mutum zaisa idan zaiyi waya kuma idan baya so in yana wayar wani ya kirashi yaji cewar yana waya.


Na farko mutum zaisa *43# 

Sannan idan mutum yana son cirewa zai saka #43#


Insha Allah wannan tsarin zai taimaka.

Comments