Min menu

Pages

Wani hotel wanda aka ginashi da zallar kankara a kasar Canada..

 Wani hotel wanda aka ginashi da zallar kankara a kasar Canada..

Abin mamaki dai baya karewa a duniyar nan.

Wannan wani kasaitaccen hotel ne da yake kasar Canada, wanda aka ginashi da zallar kankara..


Komai na hotel din na kankara ne kamar window, da sauran abubuwa.


Sunan hotel din ice hotel Domin kallon bidiyon cikin wannan hotel din duba kasaComments