Min menu

Pages

Wannan Application Din Zai Kawata Fuskar Wayarka Korai Da Gaske

Wannan Application Din Zai Kawata Wayarka Korai Da Gaske
, Akwai wani app mai suna Palette: Home Screen Setups wanda yake taimakawa mutane wajen kawata fuskar wayarsu korai da gaske. ga bayanin application din a kasa

Palette app zai baka dama kazaba da kuma tsara themes wanda zasu baka damar sanyasu a homepage na wayarka kuma abin yana matukar birgewa kamar yadda kake gani a hoton dake sama

Yadda Zaka Kawata Fuskar Wayarka Da Palette App 

Idan kana son kawata fusakar wayarka da Palette: Home Screen Setups, abin daza kayi shine kadauko application din daga PlayStore sannan sai kafara aiki dashi. 

Zaka iya samun download link dinsa a wannan page kamar haka: Download Here. Kuyi sharing na wannan post domin wasu suma su amfana da wannan application


Comments