Min menu

Pages

Labarina series season 5 episode 2 Saira movie

Kalli shirin Labarina series season 5  episode 2 Saira movie 


Cikin shirin wancan satin mun tsaya ne a inda mahaifin presdo yace zai dauki nauyin fitar da sumayya zuwa waje domin yi mata aiki, wanda har mahaifiyar sumayyan ta amince da wannan batun.

Duk da hakan bai yiwa kawar sumayya dadi ba wato Rukayya, ganin cewa Lukman ne ya fara nuna cewar zai fitar da sumayya kasar waje domin ayi mata aikin.

Daga karshe dai Lukman yaji cewa mahaifin presdo ne zai kai sumayya asibiti wanda hakan bai masa dadi ba domin gani yake kamar... 


Comments