Min menu

Pages

Labarina series season 5 episode 3 Saira movie

 Labarina series season 5  episode 3 Saira movie 


Kalli shirin Labarina season 5 episode 3 wanda ake kawo muku a channel din saira movie duk ranar juma'a.


Shirin labarina shiri ne daya samu kyawun aiki tare da labari mai kyau wanda kuma Mal Aminu Saira shine ke bada umarnin shirin.


A cikin shirin akwai manyan jarumai irinsu fati washa wacce take a matsayin sumayya sai kuma Teema yola wacce take a matsayin Rukayya sai kuma sauransu.


Shirin labarina yana da kyau sosai kuma yana birge masu kallo sosai.


Ku kalli shirin labarina season 5 episode 3 Comments