Min menu

Pages

Da wannan App din zaku lissafa kayanku cikin sauki

 Da wannan App din zaku lissafa kayanku cikin saukiAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu.


Wannan application din shine wanda mukai muku bayaninsa cikin bidiyo ma'ana shine wanda zaku iya lissafa kayanku cikin sauki komai yawan kayan.


Da farko idan kun duba kasa za kuga gurin download sai kawai ku dauko application din, bayan kun dauko saiku bude shi yanada camera a jikinsa duk kayan da yake a tare da zarar kun dauki photon kayan to zai lissafa muku.


Wannan app din zai taimaka sosai ga yan kasuwa da sauran masu sayar da kaya ko saya


                          Download 


Comments