Min menu

Pages

Safarau Kwana Chasa'in: Yadda Videon Tsiraicina Ya Bayanna

Safarau Kwana Chasa'in Yadda Videon Tsiraicina Ya Bayanna

Safarau Kwana Chasa'in: Yadda Videon Tsiraicina Ya Bayanna, a wata hira da tayi da gidan jaridar BBC Hausa cikin shirin Daga Bakin Mai Ita, Safarau ta bayyana yadda har tadauki videon batsa wanda yayi sanadiyyar ficewarta daga shirin kwana chasain mai dogon zango

Matashiyar wadda yanzu tazama mawakiya, ta kuma badawa BBC abinda yabata sha'awar fara waka bayan barinta harkar fina finan hausa, Safarau tace dama tanayi video irin wannna na tsaraici ta ajiye a wayarta, kawai matsala aka kasamu wani yafitar dashi bada sanin taba

Yadda Videon Tsaraicina Ya Bayyana

Kamar mutane dadama suke zargin Safarau da fitar da video batsa, sai dai ta bayyana cewa wannan video wani ne ya yadashi bada yardar taba, kuma bata dauki videon domin nuna batsa ko wata manufa mai kama da haka ba

"Ni nasan acikin kaso 100 kaso 70 na mata suna irin wannan abin su ajiye a wayarsu" Safarau Kwana Chasa'in tayi bayani dalla-dalla kamar yadda zaku gani a wannan videon dake kasa:

Safarau Kwana Chasa'in (Daga Bakin Mai Ita)

Comments