Min menu

Pages

Al'adar da suke dasa bishiya 111 idan aka haifa musu mace

 Al'adar da suke dasa bishiya 111 idan aka haifa musu maceA wasu yankuna na duniya yanzu, akwai al'adu da dibiu masu yawan gaske wanda ake gabatarwa idan anyi haihuwa yayin bikin suna.

Wannan yasa muka kawo muku labarin wani gari yanzu haka da suke gabatar da wata al'ada mai abin mamaki yayinda aka haifa musu ya mace shine suna dasa bishiyoyi 111.

Mutanen wannan kauyen mai suna piplantri dake kasar India suna gabatar da dashen bishiyoyi 111 ne ga duk lokacinda aka haifa musu ya mace.

Zaku iya kallon bidiyon a kasaComments