Min menu

Pages

Ku kalli bidiyon wani gidan tarihi wanda cikinsa yake kama da cikin mutum bil'adama

Ku kalli bidiyon wani gidan tarihi wanda cikinsa yake kama da cikin mutum bil'adama Wannan photon da kuke gani photon wani kasaitaccen gidan tarihi ne da yake kasar Holland wanda aka ginashi tamkar ginin mutum bil'adama.


Idan mutum ya shiga cikinsa zaiga tamkar cikin mutum ya shiga, zai shiga ta cikin baki zuwa hanji dadai sauran sassan jikin mutum.


A takaice dai wannan gidan tarihin shiga cikinsa tamkar shiga cikin mutum ne.

Comments