Min menu

Pages

Wani garin da ba'a hawa mota

 Wani garin da ba'a hawa mota 


         Karatu kyauta a kasar Canada 

Barka da zuwa shafin Duniya shafin da yake kawo muku labarai da bayanai akan wasu abubuwa masu abin mamaki dake cikin wannan duniyar tamu.

Yauma munzo muku da wani labari na wani birni ko gari mai suna Giethoorn, dake kasar  Netherlands Wanda aka fi sani da Venice na Arewa, garin  Giethoorn ya zama babban abin sha'awa a dumiya musamman ga masu yawon bude ido da , kuma waɗanda ke son jin daɗin wurin da babu motoci .


Koda zaku kalli photon dake jiki zaku ga babu mota saidai mutane suna tafiya da kafa wasu kuma akan keke dadai sauransu.


Comments