Min menu

Pages

Gidan yari mafi dadin zama a duniya baki daya wanda ko wane prisoner yake burin a kulleshi acan

 Gidan yari mafi dadin zama a duniya baki daya wanda ko wane prisoner yake burin a kulleshi acan 


           Karatu kyauta a kasar Canada 

 Gidan yarin mai suba  Halden Prison, dake kasar  Norway ya kasance yana bakin gabar ruwa ne sannan   yana dauke da  fursunoni sama da 100.

Waɗanda, a cikin rukunin gidan yarin, fursunano a gidan yarin suna matukar  jin daɗin rayuwa a ciki tare  abubuwan more rayuwa kamar

1 wasan tennis, 

2 hawan doki,

3 kamun kifi 

4 wanka a ruwa

5 Tare da gidaje masu alfarma najin daɗi.

6 da gonaki masu kyau don shakatawa  fursunonin a wannan ƙaramin cibiyar tsaron sukan manta da su fursunoni ne. sabo jin dadi
Comments