Min menu

Pages

Labarina series season 5 episode 1 Saira movie

 Labarina series season 5  episode 1 Saira movie 


Labarina series shiri ne mai dogon zango wanda ake gabatarwa a channel din Saira movie, sannan kuma ake nuna shi a tashar Arewa 24.


Shirin labarina shiri ne mai matukar kyau da daukar hankalin masu kallo domin mutane da yawa suna kallon wannan shirin a duk lokacinda ake haska shi.


Akwai mutane da yawa ko kuma ince jarumai da yawa da suke cikin wannan shirin na labarina kamar irinsu sumayya, rukayya labarina, da sarkin waka da kuma presdo da sauransu.


A kwanan baya an tsaya ne a karshen zango na hudu a shirin, inda mutane da yawa kuma suke zaman jiran zuwan shirin na labarina series, wanda za'a fara nuna shi a wannan ranar ta juma'a.


Shirin labarina series season 5 episode 1 zai fara zuwa muku ne da misalin karfe tara na dare kamar yadda suka fada, amma zaku iya kallon shirin koda yanzu ne.


Zaku iya kallon shirin labarina zango na biyar kashi na farko a kasa idan kun duba


   Kalli shirin labarina season 5 episode 1


 

Comments