Min menu

Pages

Jerin wasu kasashe a Nahiyar Africa da suka fi kowacce kasa masu ilimi

 Jerin wasu kasashe a Nahiyar Africa da suka fi kowacce kasa masu ilimi Akwai wasu kasashe a Nahiyar Africa da aka nuna sunfi ko wacce kasa tarin mutane masu ilimi da kuma basira sune zamu zayyano muku jerin su anan kasa.


South Africa 

Nigeria 

Equatorial Guinea

Seychelles 

Libya 

Tunisia 

Kenya 

Mauritius 

Algeria 

Botswana 

Burundi 

Egypt   

Namibia 

Libya 

Cape Verde

Zimbabwe 

Ghana 

Rwanda 

Malawi 

Tanzania   

Cameroon 

Comments