Min menu

Pages

Marubucin shirin izzar so Nura Mustapha waye ya rasu

 Marubucin shirin izzar so Nura Mustapha waye ya rasu 
Nura Mustapha waye ya rasu


Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Yanzu muke samun labarin rasuwar Nura Mustapha waye, marubuci kuma director na wannan kasaitaccen shirin mai dogon zango izzar so.


Yanzu muka iske labarin rasuwar tasa wanda aka sanar a shafin abokin aikinsa lawan Ahmad.


Allah ya gafarta masa.


Comments

1 comment
Post a Comment
  1. Allah yajikanshi ya gafarta mass. Allah ka yafe mass. Allah yada mutuwa justice. Idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani

    ReplyDelete

Post a Comment