Min menu

Pages

Kabilu goma a Nahiyar Africa da aka sansu a ko ina a cikin duniya

 Kabilu goma a Nahiyar Africa da aka sansu a ko ina a cikin duniyaKoda yake Duniya tana da girma tare da fadi wannan yasa mutane da al'ummar cikin duniyar suke da yawan gaske, duk lokacinda aka samu mutane to dole zasu kasance kabila kabila ne da suke jin yaruka mabambanta.

Nahiyar Africa wata Nahiya ce mai dauke da mutane masu yawa kuma masu jin yare kala kala, dan haka mukai duba ga wasu daga cikin kabilun har guda goma da sukai kaurin suna ya zamana ko ina an sansu a cikin duniya, Dan haka ga jerin kabilun da aka bayyana sunfi kowacce kabila suna.


Kabilar Hausa 

Kabilar Zulu ( South Africa)

Kabilar yoruba ( Nigeria)

Kabilar Fulani Kabilar Kanuri


Kabilar Arab

Kabilar Masai

Kabilar swahili

Kabilar Asante

Kabilar dinka

Wannan sune kabilun da aka bayyana sunfi kowacce kabila sanuwa.Comments