Min menu

Pages

Kelvin fast mutumin da yake iya tura jirgi saboda tsananin karfinsa

Kelvin fast mutumin da yake iya tura jirgi saboda tsananin karfinsa
Akwai mutane masu yawa da suke da baiwa kala kala ta ban mamaki, haka kuma kowa da irin baiwar da yake da ita wanda idan wasu suka ji labari sai suga kamar ba gaskiya bane ko kuma kai tsaye su kira wannan labarin da aka basu da suna almara.


Akwai labarai da yawa da aka fade su amma mutane da dama basu yadda ba kamar mutumin da ya daga hannunsa sama bai sauke ba har tsawon shekaru masu yawa, da dai sauran labarai.

To yau zamu kawo muku labarin wani mutum mai suna Kelvin fast wanda yake da baiwar karfi na ban mamaki domin ance yana iya tura jirgi a kasa ko kuma motar da take dauke da kayan nauyi dan haka bari dai kada mu cika ku da surutu ko kuma ku ki yadda da bayanin Dan haka ga bidiyon yadda yake jan jirgin nan a kasa da aka daure masa da igiya. Dan haka idan kun kalla saiku bayyana mana ra'ayinku.Comments