Min menu

Pages

Yare bakwai ( 7 ) da aka fi magana dasu a Africa

 Yare bakwai ( 7 ) da aka fi magana dasu a Africa


Yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya aiki ya hakurin kasancewa tare damu?

Hakika muna matukar jin dadin yadda kuke tare damu a koda yaushe muna godiya sosai da sosai.

Yau cikin shirin namu zamu zayyano muku jerin wasu Yaruka ne har guda goma da aka fi yin magana dasu a Nahiyar Africa baki daya.


Wanda kuma sune ke jan zare, domin kusan duk kasashen dake Africa dasu ake amfani kuma kusan sune manyan yarukan kasar baki daya dan haka kai tsaye muje ga jerin wadannan yarukan.


1. Yaren Arabic :- Wannan yare na farko da aka fi amfani dashi a fadin Africa domin akwai ƙasashe masu yawa da suke amfani da yaren.



2. Swahili :- Shine na biyu daga cikin yarukan da aka fi yin magana dashi a nahiyar Africa baki daya.



3. Hausa:- Yaren hausa shine ya zamto yare na uku da aka fi amfani dashi a Nahiyar ta Africa idan kuka dauke yaren Arabic da Swahili.


4. Oromo :- Yaren Oromo yare ne da yake babba kuma wanda ake amfani dashi a wasu daga cikin kasashen dake Nahiyar Africa irinsu Ethiopia da sauran kasashe.



5.  Ingilishi :- Ingilishi  ya zamto yare na biyar da ake amfani dashi a Africa domin akwai ƙasashen da suka dauki yaren a matsayin official language nasu kamar Nigeria da sauran kasashe.


6. Igbo :- Yaren Igbo ya zamto na shida.



7. Fulani :- Yaren fulfulde shine yare na bakwai da ake amfani dashi a Africa saboda yana da yawan mutane wanda suke magana dashi a cikin wasu kasashen.

Comments