Min menu

Pages

Koda wasa kada kaci kwai tare da wadannan kalar abincin saboda hatsarin su

 Koda wasa kada kaci kwai tare da wadannan kalar abincin saboda hatsarin su



Mafiya yawan mutane suna son suci kwai saboda yadda yake da dadi wajen ci da kuma dandano a baki..

Sauda yawa ana samun kwai ne a jikin nau'ikan tsuntsaye kamar kaji da sauransu sannan idan mutum yana ci to yana kara lafiya domin akwai sinadarin protein wanda ke gina jiki.

Akwai hanyoyin da ake amfani da kwai a kala kalan abincin da muke ci sannan ana sarrafa shi ta hanyoyi masu yawa kamar dafawa ko soyawa sannan ana sanya shi cikin abinci.

To saidai akwai yadda mutane suke hada kwan da wasu kalar abinci su ci wanda yake da matukar hatsari ga lafiya saidai mutane da yawa basu sani ba, dan haka zamu sanar daku.


Kada ku hada kwai da shayi wato 🍵☕ a lokaci guda, yanada hatsari sosai domin masana a harkar lafiya sunce irin yadda mutane suke yi wajen karin kumullo sai su dauki shayi da bread 🍞🥪 sannan kuma su hada da kwai suna ci lokaci guda to wannan akwai hatsari sosai domin

Kada ku hada kwai da ayaba lokaci guda kuma kuci domin akwai hatsari sosai domin suna iya kawo zazzabi sosai sannan suna bata ciki.

Comments