Min menu

Pages

IZZAR SO EPISODE 77 ORIGINAL BAKORI TV MP4 Full HD DOWNLOAD

IZZAR SO EPISODE 77 ORIGINAL BAKORI TV MP4 Full HD DOWNLOADA satin daya gabata mun kawo muku izzar so kashi na 76 a wannan tashar ta bakori tv, wanda muka dora tun karfe takwas sai kuma wasu abubuwan suka sanya muka cire saboda samun tangarda ta na'ura wannan yasa sai karfe goma na dare tukunna muka sake dorawa.

To yau cikin ikon Allah mun kawo muku kashi na 77 a daidai lokacin da muka ce zamu kawo muku.

Ku kasance tare damu a koda yaushe domin samun sabbin shirye shirye masu matukar kyau da kayatarwa.

Ku duba kasa domin kallon shirin izzar so episode 77 na YouTube channel din bakori tv

Comments