Min menu

Pages

Ku kalli bidiyon fati slow tana karyata kanta a gaban sarkin waka

 Ku kalli bidiyon fati slow tana karyata kanta a gaban sarkin waka Kwanan baya aka samu fitar bidiyon wata tsohuwar jarumar kannywood mai suna fati slow inda take nuna cewar naziru sarkin waka shima yana iskanci da wasu matan a kannywood.


Wannan maganar ta biyo bayan wasu kalamai da sarkin wakar ya fitar na cewa mafiya yawa daga cikin producers dake kannywood basa sanya mace a cikin shirin film har sai sunyi iskanci dasu ko kuma sun biya kudi.

Hakan ya faru ne saboda wata shira da akai da wata tsohuwa mai suna ladin cima dake cikin kannywood din, wanda abubuwan da tsohuwar ta fada bai yiwa mutane dadi ba.

Ga bidiyon a kasa cikin wannan Link din

Comments