Min menu

Pages

 Yadda ake saduwar aureAn fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin saduwa ya kawo shi kusa da ita, idan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa a kan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa.


In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai ya ci gaba da wasa da nonowan na ta a hankali, idan so samu ne sai yasa bakin sa akan nonowan kuma yaci gaba da wasa dasu a hankali.Yana cikin wasan in har sha’awarta ya fara tashi zai ga ta fara jawo shi ko kuma ta fara rike mashi jiki, hakkan alamune na cewar sha’awarta ya fara tashi kuma tana son a fara saduwa da ita kenan, abin sani a nan shine ko da sha’awar maigida ta tashi to yayi kokari ya danne ta shidai kawai yaci gaba da wasa da ita kuma yayi sauri ya mayar da hannusa a kan farjinta kuma ya cigaba da wasa da dan churon ta wato (clitoris), baya lokaci kadan sai ya mayar da bakinsa akan farjin domin yaci gaba da tsotar dan choron da kuma leben gindinta.A wanna lokacin zakaga amarya ba abinda ta ke so irin taji anfara saduwa da ita, wata amaryar ma da kanta

zata gaya ma maigida cewar ya fara saduwa da ita, wata amaryan kuma da kanta zata kama azzakarin maigida tasa a farjinta.


Ana son in maigida zai fara jimain sai ya fara a hankali wato ya fara shigar da kan kachiyarsa cikin farjinta a hankali, bada gaggawa ba wato yana turawa a hankali yana dawo da kan azzakarin bakin leben farjinta a hankali bada karfiba musamman ma idan budurwa ce, hakan zai cigaba da yi har kowa ya manta inda yake.


Wani mahimmin abin lura anan shine wasa da farjin mace da baki yana matukar tayarma da mata sha’awa

kuma yawaita yin hakan na hana mutuwar sha’awar mata.


Kuma hakan na sa mata jin dadin saduwa kuma yana hana su jin tsoron saduwar kuma ma hakan nasa samun ninkin jin dadi wanda hakan kuma nasa saurin daukar ciki.


Yawaita irin wannan  na karama mace son maigidanta musamman ma a duk lokacin da baya kusa da ita, kuma ma za kaga idan yana kusa da itan, tana yawan son wasa dashi kuma zakaga amarya tayi saurin sakin jiki da

maigida kuma ma hakan na kara ma maigida da amarya son juna.


Koda saki ya kasan ce a tsakanin irin wadannan ma’auratan zakaga cewar matar na kewar mijinta na baya in har sabon mijin da aka aura baya mata irin wannan jima’in.

Comments