Min menu

Pages

SHAWARWARI DOMIN SAMUN GAMSUWA DA JIN DADI YAYIN MUAMALAR AURE

 SHAWARWARI DOMIN SAMUN GAMSUWA DA JIN DADI YAYIN MUAMALAR AURE.Idan kana son jin dadin jima'i,karka rika yawaita shan maganin karin maza, Musamman na kwayoyi.


Karka rika koyi d amasu video na jima'i (blue film) wàjen cewa sai kayi yadda suke yi.


Karka rika kusantar matarka lokacin da bata son jima'i,kuma ta nuna maka haka.


Ka rika tambayar iyakinka wiraren da tafi jin dadi idan ana wasannin sunna.


Ka rika yawaita shan kayan marmari,kamar su ayaba lemo da kankana .


Ka rika motsa jiki koya yake,sannan ka rika kokarin samun hutu da bacci sosai.


Kar kayi Jima'i lokacin da baka da cikakkiyar shaawa,domin baza ga samu gamsuwa ba.


Idan dayan ku yana da wata cuta,bangren lafiya ayi kokari a magance wannan matsala kafin a cigaba da jima'i.


Karka kusanci iyalin ka lokacin da take al'ada ko ciwon mara.


Ka Rika kyautata muamalar ka tsakanin ka da iyalin ka,sannan kayi kokarin kamata adalci.


Allah yasa mu dace.Comments