Min menu

Pages

Dan shekara 9 ya auri mace yar shekara 62

 Dan shekara 9 ya auri mace yar shekara 62


Koda yake soyayya wata aba ce a zuciya wanda take shiga ba tare da an shirya ba amma da mamaki mace yar shekara 62 ta auri yaro dan shekara 9.


Da ake tattaunawa da matar sai tace taji dadi sosai da yadda mijin nata ya zabe ta a matsayin matar aure duk kuwa da cewar ta girme shi nesa.


Ga kadan daga cikin bidiyonComments