Min menu

Pages

Wani zai angonce da yan mata biyu lokaci guda bayan ya dirka musu ciki

 Wani zai angonce da yan mata biyu lokaci guda bayan ya dirka musu cikiA dazu muke samun wani a jihar Niger zai zama ango da wasu yan mata biyu bayan ya dirka musu ciki.


Lamarin ya faru ne a jihar ta nega dake kasar Nijeriya.


Tuni dai mutane sun fara tofa albarkacin bakinsu akan hakan wasu suna ganin ya kamata ya auresu tunda shine yayi musu wannan cikin.


Mun samu wannan labarin daga gidan radio na sawaba FM dake garin Hadejia.

Comments