Min menu

Pages

Kamfanin MTN zai raba tallafin makudan kudade ga matasa

 Kamfanin MTN zai raba tallafin makudan kudade ga matasa.


Ku duba Link din yana can kasa karshen wannan bayanin an rubuta da Blue din rubutun kai tsaye zai nuna muku inda zaku cike

Kamfanin MTN yayi kudurin daukar matasa dubu uku aiki domin a basu horo na ilimin fasahar zamani ICT.


Sannan kyauta zasu bada wannan horon ga duk wanda yake da nasara.


Bayan haka kamfanin MTN din zai sake bewa matasa tallafin kudi naira miliyan arba'in ga matasa dari biyu domin habaka harkar kasuwancinsu.


Mutanen da za'a bewa wadannan kyautar da kuma horon kada shekarunsu su wuce 35 sannan kar suyi kasa da shekaru 18.


Ga Link din yadda mutum zaibi ya cika wannan tallafin.

                                👇

                       Tallafin MTN


Ku danna Blue din rubutun dake sama domin cikewa.

Comments