Min menu

Pages

Video: Yadda 'Yan Bindiga Suka Kone Mutane 42 A Sokoto

Video: Yadda 'Yan Bindiga Suka Kone Mutane 42 A Sokoto

Video: Yadda 'Yan Bindiga Suka Kone Mutane 42 A Sokoto

Wani mummunan al'amari yafaru a Nigeria wanda yajawo sanadiyar mutuwar mutum 42 a jahar Sokoto, wasu Yan bindiga ne marasa imani suka kono mutune acikin mota da ransu ciki har da jariri

Wanda suka rasun dai matafiya ne acikin motar Bus mai daukar mutane dayawa, yan bindigar sun tare su sannan suka bankawa motar wuta har suka kone kurmus

A wani video dayake yawo a shafukan sada zumunta zakaga yadda ake dauko gawar mutanen da suka kone wanda baza ka iya gane cewa gawar dan Adam bace idan ba a gaya maka ba

Sai dai 'Yan Sanda a jahar Sokoto sun ce mutane 21 suka kone acikin motar sabanin yadda mutane suke cewa 42 ne suka mutu, Ta'addanci a Arewacin Nigeria kullum karuwa yake kuma har yanzu hukumomi sun kasa dakatar da al'amarin
Comments