Min menu

Pages

LABARINA SEASON 4 EPISODE 9 ORIGINAL HD Download,

LABARINA SEASON 4 EPISODE 9 ORIGINAL HD saira movies


Shirin labarina shiri ne da yake zuwa a YouTube channel din aminu saira duk ranar juma'a da karfe tara na dare.

Idan baku manta ba shirin wancan satin an tsaya ne gurin da baba dan Audu yazo gida cikin shiga ta alfarma tare da mota mai kyau da jaka mai kyau wanda cikinta ya fito da tarin kaya ya bewa Maman Mahmoud.

Bayan yan tambayoyi da tayi masa sai kuma daga karshe ta fara kuka tana tambayarsa a inda ya samu wadannan kudaden daga karshe dai tace asiri yayi shine yasa danta Mahmoud ya mutu kuma shine yasa yai wannan kudin ta farat daya.

Daga karshe kuma fada mai karfi ya kaure a tsakanin su Dan haka ku kalli ci gaban shirin na daren yau wato labarina season 4 episode 9 idan kun danna play.

                           Play video
Comments