Min menu

Pages

ALAQA EPISODE 1 ORIGINAL ALI NUHU MOVIE

 ALAQA  EPISODE 1 ORIGINAL HD ALI NUHU MOVIE
" Gari na wayewa masu aikin hotel sun shigo gyaran daki suka tsinci wata baiwar Allah cikin wani hali, an shayar da ita sannan an mata fyade...
Hakan ya saka kowa cikin rudani don babu kowa a dakin sai ita kadai sannan bata cikin hayyacinta balle ta yi wani bayani da zai nuna yadda ta tsinci kanta a wannan halin…..!
Wa ke da ALAQA da halin da yarinyar nan ta tsinci kanta?
Ku sauraremu ran 3rd ga watan December 2021 a ALI NUHU Channel a kan YouTube da karfe 8pm na dare din fara kallon wannan shiri mai suna ALAQA
Shiri ne da yake bayani akan wadannan abubuwan da zamu lissafo a kasa
*Fyade
*Shaye Shaye
*Talauci
*Cin amana
*Fin karfi
*Cin Zarafi
*Yaudara
*Gabar cikin gida


Dan haka ku danna wannan Link din da aka rubuta Play video domin kallon shirin.


Amma shirin sai karfe takwas na dare zaizo dan haka daga an sake shi zaku iya ganinsa tanan gurin da aka rubuta Play daga zarar kun danna

                         Play video

Ko kuma ku kalleshi ta nan a kasaComments