Min menu

Pages

IZZAR SO EPISODE 69 ORIGINAL BAKORI TV MP4 Full HD DOWNLOAD

  IZZAR SO EPISODE 69 ORIGINAL BAKORI TV MP4 Full HD 
An samu tangarda shirin izzar so episode 69  yau dan haka zamu dora duk lokacinda muka gyara na'urar ko yau ko gobe zaizo muku muna bada hakuri.

A wancan satin cikin shirin mun tsaya ne a Izzar so episode 68 wanda YouTube channel din bakori tv suke gabatarwa duk ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare.


To muma muna kawo muku shirin a wannan gidan daga zarar sun dora sukan bamu Link din muma mu dora musu domin mu tayasu yadawa.


Dan haka da misalin karfe goma yau daidai zaku samu wannan shirin daga kun danna gurin da aka rubuta Play video da zamu ajiye a kasa.


Karku manta izzar so shiri ne dake da dadin kallo sannan ya taba bangarori da dama sannan yana koyar da abubuwa na ilimi da sauransu.


Ku ci gaba da yin subscribe din tashar Bakori tv domin morewa da irin wadannan shirye shiryen masu matukar fadakarwa.


                            Play video

Comments