Min menu

Pages

Hotunan Jarumi Sadik Sani Sadik Da Iyalansa A Kogin Lagos

Hotunan Jarumi Sadik Sani Sadik Da Iyalansa A Kogin Lagos

Hotunan Jarumi Sadik Sani Sadik Da Iyalansa A Kogin Lagos

Wasu zafafan hotunan jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik tare da Iyalansa a bakin ruwan lagos sun bayyana a shafukan sada zumunta,

Sadik Sani Sadik yaje lagos ne da Iyalansa domin shakatawa, Hotunan sun nuna yadda jarumin yake rayuwar farin ciki tare da matarsa da 'ya 'yansu guda biyu.

Hotunan sun yadu a shafukan sada zumunta kamar wutar daji, mun samu nemo wadannan Hotuna kamar zaku gansu yanzu.
Comments