Min menu

Pages

INA AKA SAMO ASALIN SUNAN GHANA MUST GO.

 INA AKA SAMO ASALIN SUNAN GHANA MUST  GO. Kamar yadda kuka sani cewa ghana must go jakace da tayi fice wacce ake zuba kaya a cikin ta.

Kun san cewa har a United state akwai ghana most in da suke kiranta da Chinatown tote, in da a Jermany kuma suke kiran ta da Tuekenkoffer, in da a Nigeria da Ghana muna kiranta da Ghana must go.


Asalin in da aka samo sunan akwai wani ɗan ghana da yayi ƙoƙarin ketare border tsakanin Togo da ghana ta cikin jirgin ruwa.

Kasancewa tsakanin Togo da Ghana a tafiyar Mota akwai tsananin nisa shiysa, sannan sai matasalolin rashin tsaro da ake fuskanta ya sa shugaban ƙasar Ghana Jerry J Rawlings ya rufe border  tsakanin Togo da Ghana a  1981.

sai bayan da komai ya lafa aka buɗe border sai ya zamana duk wanda aka ganshi da irin wannan jakar sai ace mai Ghana must go saboda ɗan ghana ya fara xuwa da irin Jakar daganan har ta iso Nigeria kasancewar Nigeria da Ghana Maƙotan juna ne shiyasa ƴan Nigeria suma suke kiran jakar da Ghana must go.

   Ƙarshe

Comments