Min menu

Pages

Hotunan Auren Laila Labarina Da Angonta Tijjani Babangida

Hotunan Auren Laila Labarina Da Angonta Tijjani Babangida

Hotunan Auren Laila Labarina Da Angonta Tijjani Babangida

Sannaniyar jarumar fina finan hausa musamman a wajen fitowa a fina finai masu dogon zango Maryam Wazeery wanda akafi sani da Laila Labarina tayi auren sirrin da Angonta Tijjani Babangida dan wasan kwallon kafa.

Laila Labarina dai ta shahara sosai acikin shirin da Darakta Aminu Saira yake bada umarni wato Labarina, Laila dai wata 'yar mai kudi ce acikin shirin kuma tayi suna sosai wajen kyauta da kuma girmama mutane.

To sai dai andaina jin doriyarta tun bayan da aka fara fitar da Zango na 4 na Labarina, kwatsam yanzu sai akaji cewa Laila Labarina tayi Aure da dan wasan Super Eagles

Ya zuwa yanzu dai haka ana ta yada hotunan Auren Laila Labarina a shafukan sada zumunta, kuma abokanan aikin Jarumar wato 'yan Kannywood sun tayata murna da kuma yi mata fatan Alheri.

Hotunan Auren Laila Labarina Da Angonta Tijjani Babangida

Comments