Min menu

Pages

Y'an Najeriya na cin Biliyan 500 a duk shekara musamman talakawa- minister Sadiya Umar pharuq

 Y'an Najeriya na cin Biliyan 500 a duk shekara musamman talakawa- minister Sadiya Umar pharuqNaira Biliyan 500 Muke Rabawa Talakawan Najeriya A Duk Shekara Dan Rage Musu Radadin Talauci A Cewar Ministan Jinkai Da Walwala Sadiya Umar Faruq.


Ministar kula da ibtila’i da Jinkai, Sadiya Umar Farouk ta bayyana cewa, a duk shekara suna rabawa talakawa Naira Biliyan 500 dan rage musu radadin Talauci.


Ta bayyana hakane a Abuja wajan kaddamar da shirin horas da matasa kan sana’ar POS dan dogaro da kansu.


Hakanan ministar tace bayan kamma horon, za’a baiwa kowane daga cikin matasan jarin 20,000 da kuma kayan aiki.

Comments