Min menu

Pages

IKON ALLAH: Yadda Wata Mata Mai Suna Halima Cassi Ta Haifi Ƴaƴa 9

 IKON ALLAH: Yadda Wata Mata Mai Suna Halima Cassi Ta Haifi Ƴaƴa 9Halima Cassi ta haifi ƴaƴa guda 9 a ranar 5 ga watan Mayu, 2021 a garin Casablanca dake ƙasar Morocco.


Halima ta haifi maza 4 mata 5 kamar yadda aka sa musu suna kamar haka; MAZA: Mohammed, Bah, El-Hadji, da Oumar. MATA: Hawa, Adama, Fatouma, Oumou da Kadidia.


Yanzu haka Halima da yaranta 9 suna nan cikin ƙoshin lafiya.Comments